Isah Ayagi – So Ruwan Zuma Download latest music song
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “So Ruwan Zuma “inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Sirrin Zuci a wanann shekara ta 2024 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar “So Ruwan Zuma”tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
The post Isah Ayagi – So Ruwan Zuma appeared first on HausaLoaded.com | Best African Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .