Spread the love

Wannan shi ne karo na biyar da nayi yunkurin satar Babur, kuma duka bana yin nasara, kamani ake yi, an taba karyani ma.”

In ji Abba, matashin da aka kama da zargin satar Babur a Masallacin Jumu’a na JIBWIS Gwallaga da ke cikin garin Bauchi.

Wadannan barayi ne, dazu da asuba sun je Masallacin Izala dake Gwallaga zasu saci mashin aka kamasu a daidai lokacin da ake shirin fara wa’azin Kasa

Sun yi dace mutanen kirki ne suka kamasu, da a bakin kasuwa ne watakila da sun zama gawa ko an canza musu halitta

Allah Ka rabamu da mutuwar zuciya.


The post Bidiyo: Karo na biyar ina zuwa satar babur, banyi nasara ba ana kamani – inji Abba appeared first on HausaLoaded.com | Best African Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .

KANNYWOOD