The popular singer in Africa Ado Gwanja A.k.A limamin matan has released new brand and fantastic album of year 2024 “Dama nine”
After releasing Arewa which is trending on platform 1 month ago now release another brand one.
Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sababbin wakokinsa wannan na ɗaya daya daga cikin su ‘Muna nan ‘.
Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Iye itama zakuji yadda ya waketa.
Wakar “Muna nan ” waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
The post Ado Gwanja – muna nan ft Hamisu Breaker appeared first on HausaLoaded.com | Best African Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .