Spread the love

The popular singer in Africa Ado Gwanja A.k.A limamin matan has released new brand and fantastic album of year 2024 “Dama nine”

After releasing Arewa which is trending on platform 1 month ago now release another brand one.

Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sababbin  wakokinsa wannan na ɗaya daya daga cikin su ‘Madara ‘.

Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Iye  itama zakuji yadda ya waketa.

Wakar “Madara ” waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.

Sai kuyi amfani da download mp3  wajen saukar da wakar.

 



Madara
by Ado Gwanja ft Dan Musa



DOWNLOAD MP3

The post Ado Gwanja – Madara ft Dan musa appeared first on HausaLoaded.com | Best African Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .