Spread the love

Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Hazo “

Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.

Wakar  ‘Hazo’  yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.

Yi Amfani da alamar download da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD NOW
DOWNLOAD MP3

The post Hussaini Danko – Hazo appeared first on HausaLoaded.com | Best African Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .