Full-stack Developer needed at m365connect | Remote

About the job Full-stack Developer – Remote (Nigeria) Job Description: We are looking for a skilled Fullstack Developer who has experience with both front-end and back-end technologies, databases, and system architecture to join our team. This role involves developing a SharePoint Framework (SPFx) application, but prior SPFx experience is not mandatory as training will be … Continue reading “Full-stack Developer needed at m365connect | Remote”

An fara raba hanya : Sheikh Jingir Ya Dira Kan Tinubu batun Haraji

An fara raba hanya tsakanin Shugaban Majalisar Malaman kungiyar Izala na duniya Sheikh Sani Yahaya Jingir da Shugaban Nigeria Bola Ahmad Tinubu Jiya Sheikh Sani Yahaya yayi dirar mikiya akan batun kara haraji da Tinubu yake son ya yiwa β€˜yan Nigeria wanda zai cutar da Arewacin Nigeria matukar cutarwa. Sannan Sheikh Jingir ya ja kunnen … Continue reading “An fara raba hanya : Sheikh Jingir Ya Dira Kan Tinubu batun Haraji”