An fara raba hanya : Sheikh Jingir Ya Dira Kan Tinubu batun Haraji
An fara raba hanya tsakanin Shugaban Majalisar Malaman kungiyar Izala na duniya Sheikh Sani Yahaya Jingir da Shugaban Nigeria Bola Ahmad Tinubu Jiya Sheikh Sani Yahaya yayi dirar mikiya akan…