Hotuna: Bayani kan matan Kannywood da Adam A. Zango yayi soyayya dasu amman bai kai ga auren su ba
Fitaccen jarumi Adam Zango yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da ake ji dasu,akwai lokacin da Adam A. Zango yayi bayanin cewa kaf duniya babu bahaushen daya kai shi…
Bidiyo: Tsohuwar matar Adam A. Zango ta biyu ta fito ta bayyanawa duniya gaskiya akan wanene shi da ɗabi’ar shi
Tun bayan da jarumi Adamu Zango ya fusata ya fara fadar wasu maganganu ake ta faɗi tashi a shafunan sada zumunta,jarumin ya fito a idon duniya ya wanke zargin da…
Yan Kannywood Sun Gudanar da taron Addu’ar Bakwai ga Marigayiya Saratu Gidaɗo
Yan Kannywood Sun Gudanar da taron Addu’ar Bakwai ga Marigayiya Saratu Gidaɗo Gangamin Jarumai a Masana’antar Kannywood Sunyi taron Addu’ar Kwana bakwai na Marigayiya Saratu Gidado Allah Ya gafarta Mata…
Gwanin Sha’awa Hotunan Jarumi Kannywood Ali dawayya tare da Iyalanshi.
Gwanin Sha’awa Hotunan Jarumi Kannywood Ali dawayya tare da Iyalanshi. Masha’Allah Wasu Kyawawan Hotunan fitaccen Jarumin Kannywood Ali dawayya tare da Matarsa da Yayansa. Jarumin Shine Wanda Ya wallafa Hotunan…
Na dade ina Fada Maku Matsalar da take Damuna Acikin Wakokina amma Kun Kasa Fahimta
Na dade ina Fada Maku Matsalar da take Damuna Acikin Wakokina amma Kun Kasa Fahimta Fitaccen Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Shirya Finafinan Hausa ta Kannywood Adam Abdullahi Zango Ya…
Wannan sune dalilan da yasa Adam Zango ya saki matan sa,tonon silili a karon farko ba rufa-rufa
WATA SABUWA: Adam A. Zango ya girgiza Kannywood Jarumi Adam A. Zango ya fallasa dalilansa na yawan sakin auren da yake yi. A sakon da ya wallafa a…
Kyawawan hotunan barka da sallah daga gidan jarumi Mustapha Nabraska tare da iyalan shi
Kyawawan hotunan barka da sallah daga gidan jarumi Mustapha Nabraska tare da iyalan shi Hotunan sunyi matuƙar kayatar da masoyan jarumin,Allah ya dawwamar musu da zaman lafiya Amin. The post…
Kwalliyar sallah daga gidan Ali Nuhu ta ɗauki hankalin mutane
Sakamakon yanayin aiki a bana Ali Nuhu bai yi Sallah a Kano ba. Hakan tasa ba’a yi hoton dashi ba,amma gana iyalan sa (Ahmad Ali Nuhu, Fatima,da Maimuna) wanda sunyi…
Israeli Army Alerts: Israeli army says Iran has launched drones at Israel
Army spokesman from Iran Daniel Hagari said the drones would take hours before reaching Israel’s airspace. Israel’s military says Iran has launched a number of drones at Israel, and…
Kyawawan hotunan sallar wasu fitattun Jaruman Kannywood,waye ya cinye?
Kyawawan hotunan sallar wasu fitattun Jaruman Kannywood,waye ya cinye? Hotunan Jaruman sun haɗa da; Maryam Yahaya Aisha Izzar So Firdausi Yahaya The post Kyawawan hotunan sallar wasu fitattun Jaruman Kannywood,waye…